Kasashen Waje

Kasashen Waje

Likitan shugaban kasar Benin da ’yar uwarsa sun hada kai don sa masa guba a abinci

Likitan Shugaban kasar Benin, Dokta Ibrahim Mama Cisse da   ‘ yar ’yar uwarsa Zouberath Kora Seke da tsohon minmistan kasuwanci, Moudjaidou Soumanou s

Gwamnatin Filifins ta kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninta da Musulmin Moro

Gwamnatin Filifins ta rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninta da babbar kungiyar kwatar ’Yancin Musulmin Moro ta MILF, wadanda suka sha

Shugaba Chabez ya nemi hadin kan ’yan adawa

Shugaban kasar benezuela, Mista Hugo Chabez ya yi alkawarin zama “shugaba nagari,” sannan ya nemi hadin kan ’yan adawa, bayan da aka tabbatar da shi a

Za a tono gawar tsohon Shugaban Turkiyya bayan shekara 19 da mutuwarsa

Za a tono gawar tsohon Shugaban kasar Turkiyya, Turgut Ozal bayan mutuwarsa da shekara 19, bisa umarnin da kotu ta bayar, don gudanar da bincike bisa

Iran za ta maida martani akan Isra’ila da sansanonin Amurka in aka kai mata hari

Kwamandan Sojan Juyin-juya-hali na kasar Iran, Birgediya-Janar Amir Ali Hajizadeh, ya ce Iran za ta kai hari ga Isra’ila, matukar suka samu tabbacin k