Kasashen Waje

Kasashen Waje

Juma’a ta zama ranar hutu a Pakista don martani ga masu fim din batanci

Gwamnatin Pakistan za ta mayar da Juma’a ranar hutu  a matsayin karramawa ga Manzon Allah (SAW), don mayar da martini ga masu fim din batanci ga Musul

Nasarar Obama ta girgiza tawagar yakin neman zaben Romney

Nasarar da Obama ke samu a kwanakin nan ta yi matukar girgiza tawagar yakin neman zaben Romney, domin masana da cibiyoyin bincike da kafafen yada laba

Uwargida Michelle ta shirya wa Obama gangamin yakin neman zabe a Charlotte Carolina

Michelle Obama, uwargidan Shugaban Amurka, ta shirya gangamin yakin neman zabe a bana, mai taken ‘Democrats’ 2012,’

Firayiministan Norway ya bullo da dabarun hana aukuwar ta’addancin Breibik

Firayiminista kasar Norway, Jens Stoltenberg, ya bayyana wa majalisar kasar sababbin dabarun kare aukuwar ayyukan ta’addanci irin na Ander behring bre

Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye dubu 578

Hukumar Yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye, a wani farmaki da ta kai jihohi bakwai, wadanda suka hada