Sallamar Tantawi juyin-juya hali ne – Misirawa
Magoya bayan Shugaba Muhammad Mursi sun yi gangami a fadar shugaban kasa da ke birnin Alkahira, inda suka yi bikin murnar sauke shugaban rundunar soja
Kasashen Waje
Magoya bayan Shugaba Muhammad Mursi sun yi gangami a fadar shugaban kasa da ke birnin Alkahira, inda suka yi bikin murnar sauke shugaban rundunar soja
Zanga-zangar ’yan darikar Katolika kan adawa da dokar kayyade iyali ta girgiza gwamnatin Filifins, har ta kai ga ’yan majalisar sun kada kuri’ar tsaga
Tsohon Shugaban kasar Tunusiya Zine Al Abidine Ali da guguwar neman sauyi ta hambarar daga karagar mulki a shekarar 2011, ya amince zai mika kadarorin