Hizbullah ta nada Naim Qassem a matsayin sabon shugabanta
Hizbullah ta nada Naim Qassem a matsayin sabon shugabanta, kasa da mako guda bayan rundunar sojin Isra’ila ta yi ikirarin kashe shi a harin jirg
Kasashen Waje
Hizbullah ta nada Naim Qassem a matsayin sabon shugabanta, kasa da mako guda bayan rundunar sojin Isra’ila ta yi ikirarin kashe shi a harin jirg
A ranar 17 ga watan Oktoba ne, Isra’ila ta sanar da kisan Yahya Sinwar, wanda shi ne ya tsara harin ranar 7 ga watan Oktoban bara da mayaƙan Hamas suk
Farmakin ya ƙara fito da girman yaƙin da Isra’ila ke yi na yaƙar ƙungiyar ta Hezbollah mai gwagwarmaya da makamai.
UNICEF ta ce yaƙin ya hana gomman yara zuwa makaranta da kuma raba su da muhallansu.
– Wasu daga cikin kayan hangen nesa ko dai ba su aiki ko kuma maharan Hamas sun lalata su cikin sauki.