Matuƙin jirgi ya mutu ana tsaka da tafiya a sararin samaniya
Wani matuƙin jirgin sama ya rasu a yayin da suke tsaka da tafiya a sararin samaniya.
Kasashen Waje
Wani matuƙin jirgin sama ya rasu a yayin da suke tsaka da tafiya a sararin samaniya.
Labarai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a rikicin yankin Gabas ta Tsakiya.
An gudanar da zanga-zangar adawa da Isra’ila a Gabas ta Tsakiya ta Turai da Amurka da Indiya da Pakistan da kuma Gabashin Asiya
Ƙungiyar Hizbullah ta ce mayaƙanta sun kai wa sojojin Isra’ila harin bom a wani kauye da ke Kudancin kasar Lebanon a safiyar Litinin.
Tsohon shugaban Hamas, Khalid Masha’al ya ce harin 7 ga Oktoba da Hamas ta kai wa Isra’ila gagarumar nasara ce ga ƙungiyar kuma ta cimma h