Hizbullah: Sojojin Isra’ila sun kutsa cikin kasar Lebanon
Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da Isra’ila ta sha alwashin ci gaba da yakar kungiyar Hizbullah
Kasashen Waje
Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da Isra’ila ta sha alwashin ci gaba da yakar kungiyar Hizbullah
Kamfanin mai na Houthi ya tabbatar wa mazauna cewa akwai isasshen mai sannan ya umarci masu gidajen mai da kada su rufe su ko su kafara farashi.
Masarautar Saudiyya ta kuma jaddada aniyarta ta tallafa wa al’ummar Falasɗinawa ta kowace fuska
Lebanon ta zargi Isra’ila da harin, sannan Hezbollah ta ɗauki alwashin, “mayar da martani.”
Isra’ila ta yi ikirarin kakkabo makami mai linzami da aka harbo daga Lebanon