Kasashen Waje

Kasashen Waje

An kashe fursunoni 129 a garin tserewa daga kurkuku a Congo

Mutane 129 sun mutu a lokacin da fursunoni suka yi kokarin tserewa daga gidan yari mafi girma a kasar Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo

Mun amince da yarjejeniyar tsagaita wuta ta Jeddah — Dakarun RSF

Rundunar Sojin Sudan ta bayyana dalilan da suka hana ta halartar taron zaman lafiyar da aka yi a Geneva.

Trump na fuskantar sabuwar tuhuma kan yunƙurin sauya zaɓe

Tsohon shugaban Amurka Donald Trump na sake fuskantar sabuwar tuhuma kan zargin sa da yunƙurin sauya sakamakon zaɓen 2020 bayan ya kayin da ya sha a w

Majalisar ɗinkin duniya ta dakatar da aiki a yankin Deir El-Balah na Gaza

Majalisar ɗinkin duniya ta ce sabon kutsen Isra’ila a yankin Deir Al-Balah na Gaza ya tilasta mata dakatar da ayyukan agajin da take bayarwa.

An kashe sojoji 15 a Mali

Akwai sojojin da suka ɓace, maharan sun kuma ƙwace kayayyakin yaƙi.