Meta ya ɗage takunkumin da ya sanya wa Trump a Facebook da Instagram
A baya dai meta ya rufe shafukan na tsohon shugaban ƙasar Amurka.
Kasashen Waje
A baya dai meta ya rufe shafukan na tsohon shugaban ƙasar Amurka.
Fursunoni da dama sun tsere daga gidan yarin garin garin Koutoukale inda ake tsare da manyan mayakan jihadi
Burkina Faso ta bi sahun ƙasashe 22 cikin 54 na nahiyar Afrika da suka haramta aure ko neman jinsi guda.
Shugaba Boakai ya ce matakin ya nuna ƙudurinsa na ƙarfafa riƙon amana.
ECOWAS za ta yi taro a Nijeriya a ranar Lahadi domin tattaunawa kan ƙungiyar ta Sahel Alliance.