Masoud Pezeshkian ya lashe zaɓen shugaban Iran
Pezeshkian mai shekaru 69 da haihuwa ya yi alƙawarin kawo gagarumin sauyi ga kasar a idon duniya.
Kasashen Waje
Pezeshkian mai shekaru 69 da haihuwa ya yi alƙawarin kawo gagarumin sauyi ga kasar a idon duniya.
Fira Minista Rishi Sunak, ya amsa shan kayi bayan shekaru 14 Jam’iyyarsa na mulki a Birtaniya
Naɗin na Carignan ya zo ne lokacin da sojoji ke fuskantar ƙalubalen ƙara yawan kuɗaɗen tsaro.
Ana sa tallafin noman zai sa Nijar ta noma wadataccen abinci a cikin gida da na fitarwa ketare
An zargi ministan da karkatar da kashi 20 cikin 100 na kasafin kuɗin ma’aikatar.