Alhajin Filato ya rasu a Makkah
Hukumar Alhazan Jihar Filato ta sanar da rasuwar Alhaji Isma’il Musa daga Karamar Hukumar Mangu, a Asibitin Kwararru na Annur da ke Makkah.
Kasashen Waje
Hukumar Alhazan Jihar Filato ta sanar da rasuwar Alhaji Isma’il Musa daga Karamar Hukumar Mangu, a Asibitin Kwararru na Annur da ke Makkah.
Amurka ta yi kira da mayar da hankali kan halin da Sudan ke ciki.
Lamarin ne na baya-bayan nan da ya afku a layin dogo na Indiya, wanda ke daukar miliyoyin fasinjoji a kowace rana.
An ba da wannan umarnin ne sakamakon tsananin zafi da ake tunanin ya yi ajalin wasu alhazai a ranar Lahadi
Kadarorin Rasha da aka dakatar suna samar da dala biliyan uku a duk shekara a matsayin riba.