Kasashen Waje

Kasashen Waje

Karin alhazan Kwara 2 sun rasu a Makkah

Rasuwar Alhaji Salman Muhammad Alade da Hajiya Ayishat Shuaib Ologele, ya kai adadin maniyyantan Kwara da suka rasu a Hajjin bana zuwa hudu.

’Yar Najeriya ta haifi jaririn farko a Hajjin 2024

’Yar Jihar Borno ta haifi jariri na farko a lokacin aikin Hajjin na bana, kuma an sanya masa suna Muhammad.

Mataimakin shugaban kasar Malawi ya mutu a hatsarin jirgin sama

Duk mutanen da ke cikin jirgin saman sun rasu a sakamakon hatsarin.

Jirgin sama ɗauke da mataimakin shugaban ƙasar Malawi ya ɓace

Hukumomi a ƙasar ba su sake jin ɗuriyar jirgin ba tun bayan tashinsa.

An kashe sama da mutane 100 a harin ƙauyen Sudan—Kwamitin

Maharan da ake fargabar sun mamaye ƙauyen, inda suka yi sanadiyyar rasa matsugunan jama’a.