Maniyyatan bana miliyan ɗaya sun isa Saudiyya
NAHCON ta ce maniyyatan Nijeriya 40,696 sun isa kasa mai tsari.
Kasashen Waje
NAHCON ta ce maniyyatan Nijeriya 40,696 sun isa kasa mai tsari.
An kawar da ‘yan ta’addar Hamas da yawa a hare-haren da aka kai a cewar dakarun IDF.
An fara kame da cin tarar N3.9m ga marasa takardar shiadar aikin Hajji a birnin Makkah, Mina, Arafa, Muzdalifa, cibiyoyin tantance alhazai
Yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza ya shiga rana ta 239, wadda ya kashe aƙalla Falasɗinawa dubu 36,284.
Najeriya ta buƙaci a gaggauta komawa tsarin kiyaye ’yancin ɗan Adam.