Kasuwanci

Kasuwanci

A Abuja ne kawai aka sayar da litar mai 145- NBS

Hukumar Kididdiga ta kasa wato NBS ta ce masu motocin Abuja ne kawai suka saya litar mai a asalin farashinsa na Naira 145 a watan Maris. NBS ta qara d

Bankin CBN ya yi hasashen ajiye Dala biliyan 50 kafin karshen shekara

Babban Bankin Najeriya na CBN ya ce yana sa ran ya bunkasa ajiyar rarar kudin kasar da ke ketare zuwa Dala biliyan 50 kafin karshen shekarar 2018. &nb

Najeriya ta kashe kusan Naira tiriliyan 2 wajen shigo da dabbobi da fatunsu

Najeriya ta kashe kimanin Naira tiriliyan 1 da biliyan 650 wajen shigo da dabbobi da fatu a cikin shekara hudu duk  da cewa kasar nan na da damar

Mun sauke nauyin basussukan kamfanonin jiragen saman kasashen waje da ke kanmu – Sirika

A farkon wannan makon ne Gwamnatin Tarayya ta  ce, ta samu nasarar kammala biyan basussukan da kamfanonin jiragen sama na kasashen waje masu yin

Gwamnatin Neja ta ba kananan ‘yan kasuwa rancen Naira biliyan 1

A farkon wannan makon ne Gwamnatin Jihar Neja ta bayar da rancen Naira biliyan daya ga kananan ’yan kasuwa da masu sana’o’i su dubu