Kasuwanci

Kasuwanci

Za a habaka kiwo da kasuwancin zuma a Najeriya

A tsakiyar wannan makon ne masu kiwon zuma a Najeriya suka gudanar da wani taro a Legas, birnin kasuwanci na Najeriya don share fagen taron masu ruwa-

Gwamnatin Neja ta ba kananan ‘yan kasuwa rancen Naira biliyan 1

A farkon wannan makon ne Gwamnatin Jihar Neja ta bayar da rancen Naira biliyan daya ga kananan ’yan kasuwa da masu sana’o’i su dubu

Masu hannun jari sun samu Naira biliyan 264

Aminiya ta gano cewa masu hannun jari a kamfanoni 22 sun samu Naira biliyan 231 yayin da kamfanonin suka biya su jarin da suka sanya bayan karewar she

Sabon kamfanin sukari na Neja zai dauki ma’aikata dubu 10

A makon jiya ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bude katafaren kamfanin sukari a garin Sunti da ke karamar Hukumar Mokwa a Jihar Neja, inda ya jinji

Kamfanin Royal Ceramics ya kudiri aniyar daukaka kayayyakin gida Najeriya

A ci gaba da kokarin daukaka kayyakain da ake sana’antawa a nan  Najeriya da amfani da su, kamfanin West African Ceramics Limited ya kaddam