Kasuwanci

Kasuwanci

Masu zuba jari na son zuwa Najeriya amma suna fargaba-Bankin bayar da lamuni

Jami’an Bankin Bayar da Lamuni na IMF ya ce masu sanya hannun jari da dama suna son zuwa Najeriya don su zuba hannun jari amma yadda za su samu

NNPC ta ajiye biliyan 50 ba a asusun baidaya ba, Inji Kwamiti

Kwamitin Majalisar Dokoki jiya ya ce kamfanin mai na NNPC ya jiye fiye da Naira biliyan 50 ba a asusun baidaya na Gwamnatin Tarayya ba wanda a takaice

Kwamiti ya karkatar da Naira biliyan 26 na noma

Sakamakon gazawar bayar da kwabo daya daga cikin Naira biliyan 26 na tallafin noma, kwamitin bankuna ya raba kudin ga masu kanana da matsakaitan sana&

Rashin kyawun yanayi : Fasinjoji sun yi cirko-cirko saboda soke tashin jirage

Wani bincike da Aminiya ta gudanar ya gano rashin kyawun yanayi a birane da dama ya janyo soke tashin jiragen sama yayin da hakan ya sanya fasinjoji s

Ana karancin kaji a kasuwar kaji da ke Jos

Shugaban  kasuwar kaji da ke garin Jos babban birnin Jihar Filato, Alhaji Sani Abdul’Azeez ya bayyana cewa sakamakon cutar murar tsuntsaye