Kasuwanci

Kasuwanci

Ba mu da kyakkyawar alaka da gwamnati – ’Yan Kasuwar Sansanin Alhazai

Kungiyar ‘Yan kasuwar sansanin alhazai da aka fi sani da Hajj Camp da ke Kano sun koka game da  rashin samun kyakkyawar alaka tsakaninsu da

Kasuwar Sabon Garin na shirin amfani da fasahar sadarwar zamani

An gudanar da wani taro na musamman domin ganin an fara amfani da tsarin fasahar sadarwar zamani ta yadda ’yan kasuwa za su samu damar yin harko

’Yan sanda sun fatattaki bata-gari daga Kasuwar Lemo ta Maraba

An yaba wa ’yan sandan  yankin Mararraba a karamar Hukumar Karu a Jihar Nasarawa dangane da magance ta’asar da wadansu batagari ke ta

Gwamnati za ta rufe kamfanin NERFUND kan bashin fiye da biliyan 17

Gwamnatin tarayya ta aiyana shirinta na rufe asusun sake gina tattalin arziki da ake kira NERFUND a takaice saboda rashin aiki da kuma kasa karbo basu

Farashin buhun shinkafa zai dawo Naira dubu shida, Inji Kungiyar RIFAN

Kungiyar manoman shinkafa na kasa wacce ake kira RIFAN ta ce za ta rage farashin buhun shinkafar gida daga Naira dubu 18 zuwa Naira dubu shida a watan