Kasuwanci

Kasuwanci

Hukumar Kwastam ta kama jarkokin fetur fiye da 500 a hannun ’yan Boko Haram

Hukumar Kwastam ta tabbatar da kame jarkokin man fetur fiye da dari biyar, sannan ta yi nasarar toshe hanyoyin da ‘yan ta’addar ke bi don

Jirgin kasar Habasha ya fara zirga-zirga daga Addis Ababa zuwa Kaduna

Kamfanin Jirgin Sama na kasar Habasha watau Ethiopian Airlines ya fara zirga-zirga daga babban Birnin kasar Addis Ababa zuwa filin jirgin saman Kaduna

Qananan bankuna na bunqasa kasuwanci – Yakasai

An bayyana cewa bankunan ba da rance ga masu qananan sana’o’i watau “ Microfinance Banks” sun qara bunqasa harkokin kasuwanci

An fi sayen hula Aisha Buhari da Maja da ATM – Mai hula

Ahmad Kala mai hula Kaugama ya tattauna da wakilinmu kan sana’ar sayar da hula wadda ke da dadadden tarihi a kasar Hausa, sai dai ana samun sauy

Kamfanin AEDC ya kafa kwamitin mutum shida kan hadarin wutar Neja

Kamfanin Raba Wutar Lantarki na Abuja wanda a takaice ake kira (AEDC) ya ce ya kafa kwamitin bincike na mutum shida don ya binciki abinda ya haddasa h