Kasuwanci

Kasuwanci

Yadda na samu taimako na fara kasuwanci – Malam Auwal

Aminiya ta zanta da wani xan kasuwa Malam Auwal Aliyu Muhammed xan asalin Qaramar hukumar Qunci da ke Jihar Kano wanda ke zauna a garin Xaki-Biyu da k

‘Ya dace a kafa manyan kasuwanni a kan iyakokin Najeriya’

Daga Bashir Lawal Zakka, Birnin Kebbi An yi kira ga gwamnatin tarayya, Najeriya da ta kafa manyan kasuwannin a garuruwan da ke kan iyakokin qasar nan

Akwai alheri wajen shigo da kaya ta tashan ruwa – Tafida Mafindi

Alhaji Isa Tafida Mafinda ya share shekara 30 yana aiki a hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa na Najeriya, wato NPA. A zantawarsa da Aminiya, ya ya

Yadda yara ke amfana da citta a Kafanchan

Garin Kafanchan da ke karamar Hukumar Jama’a ita ce cibiyar kasuwancin citta a yankin Kudancin Jihar Kaduna. Duk da cewa kananan hukumomin Kachiya da

dan shekaru 17 ya hada keke mai inji

Mukhtar Muhammad Jawad wani matashi ne dan makaranta sakandare wanda ya hada keke mai inji wanda yake amfani da ita wajen zuwa makaranta a birnin Abuj