Kasuwanci

Kasuwanci

An yi zanga-zanga kan hana amfani da takardun kudi a Indiya

dimbin mutane ne suka fito zanga-zanga a manyan biranen kasar Indiya da dama, domin nuna adawa da matakin gwamnati na haramta amfani da manyan takardu

‘Yawan karbar haraji na ci mana tuwo a kwarya’

Shugaban kungiyar Masu Fataucin Dabbobi ta kasa Alhaji Mustapha Ali Kwanar dangora ya ce  an samu ci gaba ta fannin fataucin dabbobi daga arewaci

An kona wani bangare na kamfanin dangote a Habasha

Masu zanga-zanga sun kona motoci da wasu kayan aiki a kamfanin siminti na Alhaji Aliko dangote da ke yankin Oromia a kasar Habasha.Masu boren dai na n

‘Yan kasuwan Potiskum sun bukaci gwamnati ta cika musu alkawari

Shugaban kungiyar Hadakar ’Yan Kasuwan Potiskum a Jihar Yobe, Alhaji Isa Sakatare ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta cika alkawarin da ta dauka kafin

Ya dace gwamnati ta tsawatar wa ‘yan kasuwa – Habibu Nalele

Mataimakin Shugaban  kungiyar ’Yan Kasuwa ta karamar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato, Alhaji Habibu Lawal Nalele ya ce matukar ana son a maga