Kasuwanci

Kasuwanci

Yadda sinadarin girki na ONGA ya ciri tuta a bikin aure

Mohammad B. Umar Hankaka, Jami’in shirya bukukuwa na kamfanin Promasidor, masu yin sinadarin girki na ONGA da madarar Cowbell,  ya ce kamfaninsa

Farashin raguna ya tashi a Jos

A ci gaba da shirye-shiryen bikin Sallar Layya, wadda  za a gudanar a ranar Litinin mai zuwa, farashin  raguna ya yi sama a garin Jos babban

An bukaci gwamnati su bullo da shirin tallafa wa masu fasaha

An yi kira ga Gwamnatin Tarayya da gwamnatocin jihohi su bullo da wani shiri da zai rika tallafa wa ’yan kasar nan da suke da fasahar kirkira don bunk

Na gina gida daga sayar da lemo da ayaba – Abba Gadara

Wani dan kasuwa mai sayar da kayan marmari a kofar shiga ginin Sakatariyar Gwamnatin Jihar Bauchi ya ce ya samu rufin asiri sosai ta sanadiyyar kasuwa

Tsadar Siminti: Masu bulo sun shiga yajin aiki a Kano

kungiyar Masu Yin bulo reshen Jihar Kano (Kano State Concrete Block Makers and Allied Product Association) ta bayar da sanarwar shiga yajin aiki na ga