Kasuwanci

Kasuwanci

A samar da wakilcin masu sana’o’in hannu a hukumar SMEDAN – AWAJ

Gamayya kungiyar masu sana’o’in hannu ta Jihar Jigawa, mai lakabin AWAJ ta bukaci a samu wakilcin masu sana’o’i a Hukumar Kula da kananan Sana’o’i ta

Za a gina shagunan zamani 500 a Kasuwar Kantin Kwari

Gwamnatin Jihar Kano ta kulla yarjejeniya da wasu kamfanoni masu zaman kansu a jihar don sake gina shagunan zamani kimanin guda 500 a Kasuwar Kantin K

Tattalin arzikin Najeriya ya karye – NBS

Wasu alkaluma da Hukumar kididdiga ta Najeriya wato National Bureau of Statistics, (NBS) ta fitar sun nuna cewa kasar nan ta samu koma-baya a tattalin

Farashin masara da shinkafa ya fadi a Saminaka

Akwai alamun al’ummar Najeriya musamman talakawa za su fara samun saukin rayuwa ta bangaren kayan abinci, saboda faduwar farashin kayayyakin abinci da

Bankin CBN ya hana bankuna 9 hada-hadar kudaden waje

An hana wasu bankuna tara hada-hada da kudaden kasashen waje saboda kin sanya fiye da Dala biliyan biyu na kamfanin mai na kasar nan wato NNPC, a asus