Kasuwanci

Kasuwanci

Farashin danyen mai ya tashi

Farashin danyen mai ya tashi zuwa Dala 51 yayin da ake sa ran kungiyar OPEC za ta takaita yawan man da take hakowa.

’Yan kasuwan Mariri sun bukaci agajin gwamnati

Kasuwar dabbobi ta garin Mariri da ke karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna, babbar kasuwa ce da ta kunshi bangaren shanu da kuma gefen ’yan tumaki inda

CBN ya kara yawan Dalar da yake ba ’yan canji

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kara yawan  Dalar Amurka da yake bai wa kamfanonin  ’yan canji wadanda suke tafiyar da kasuwar musayar kudi

Ya dace a kara yawan man da ake hakowa – Ministan Mai

Karamin Ministan Man Fetur Emmanuel Ibe Kachikwu ya ce kasar nan tana bukatar ta rika fitar da gangar mai miliyan uku da dubu dari daya a kowace rana

Ya buqaci a tallafa wa ‘yan kasuwa

Shugaban kungiyar ’yan kasuwa reshen karamar Hukumar Kachia da ke Kudancin Jihar Kaduna Alhaji Mika’ilu Abdullahi ya yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna