Kasuwanci

Kasuwanci

‘Za a fallasa masu taurin bashin banki’

Wadansu bankuna a kasar nan sun yi barazanar cewa za su kunyata mutanen da suke bi bashi, domin su biya kudin da ake bin su.

EFCC na neman ’yar damfara ruwa a jallo

Hukumar EFCC da ke Yaki da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Zagon-kasa ta ba za komarta domin gano wata mace da ke damfarar mutane a injin cirar kudi wato A

An nada Hadiza Bala Usman shugabar hukumar NPA

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Hajiya Hadiza Bala Usman a matsayin Shugabar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya, wato NPA.Hakaz

Za a gina kasuwar hatsi a garin Saminaka

dan Majalisar Dokoki na Jihar Kaduna Mai Wakiltar Mazabar Lere ta Gabas da ke karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna, Alhaji Idris Abdullahi, ya bayyana

Na samu rufin asiri a kasuwancin manja – Alhaji Aminu

Wani dan kasuwa da ke sayar da manja da man gyada a babbar kasuwar da ke tsakiyar birnin Bauchi, Alhaji Aminu Mai Manja, ya ce akwai rufin asiri “kwar