Kasuwanci

Kasuwanci

Akwai rufin asiri a sana’ar gwangwan – Alhaji Usaini

Alhaji Usaini Zango daya daga cikin fitattun ’yan gwangwan ne da ke masana’antar gyaran motoci ta Kwakwacin Dawanau, ya bayyana wa Aminiya yadda 

‘Hana shigo da kaji ya bude mana kasuwa ne’

A lokacin da ’yawa-yawan  ’yan kasuwa ke korafin fuskantar koma-bayan ciniki a kasuwancinsu. Masu sana’ar sayar da kaji yabawa suka yi da bunkasa

Farashin abinci ya karu a Gombe

Ganin cewa idan watan Azumi ya kama a kan samu sauyin farashin kayayyaki a kasuwanni musammam kayayyakin masarufi da na marmari, wakilinmu da ke Gombe

An bukaci Bankin Masana’antu ya rage kudin ruwa

An yi kira ga gwmanatin tarayya da ta rage kudin ruwa da Bankin Kula da Masana’antu yake sanyawa a kan karbar bashi, hakan shi zai taimaka wajen kokar

Rikicin Pandogari: Mun yi asarar fiye da biliyan 7 – Sarkin Kasuwa

Sarkin Kasuwar Pandogari, Alhaji Isa Salihu ya ce ’yan kasuwarsu sun yi asarar fiye da Naira biliyan bakwai a tsawon kwanaki uku da aka rufe kasuwar s