Bolaji Agbede ta zama shugabar riko na Bankin Access
Tsohuwar mai kula da dakin ajiyar kudi na bankin Guarantee Trust, Bolaji Agbede, ta zama shugabar rikon Rukuncin Bankin Access
Kasuwanci
Tsohuwar mai kula da dakin ajiyar kudi na bankin Guarantee Trust, Bolaji Agbede, ta zama shugabar rikon Rukuncin Bankin Access
Shawarwari kan yadda za a samu sauki a wannan yanayi na tsadar rayuwa
Yanzu haka ana sayar da buhun gero mai nauyin kilo 100 a Kano a kan Naira 51,000.
Dalilin da Kanawa suka bar masu kudin Najeriya da ma Afirka a baya
sabbin nade-naden sun fara aiki ne nan take