Kasuwanci

Kasuwanci

’Yan canji sun bukaci karin haske game da kudin Yuan na China

A kwanakin baya ne Gwamnatin Tarayya ta cimma wata yarjejeniya da kasar China kan yadda ’yan kasuwan kasar nan za su rika musayar Naira zuwa kudin Chi

‘Yan sanda sun haramta sana’ar bumburutu

Rundunar ‘yan sanda ta kasa ta sanar da haramta sayar da man fetur a jarkoki da aka fi sani da bumburutu a fadin kasar nan.

Gobara ta sake cin shaguna a kasuwar Kurmi

Wata gobara da ta sake tashi a Kasuwar Kurmi da ke Jihar Kano, inda ta kona shaguna akalla 30.

‘ ’Yan kasuwa na qaurace wa kasuwar baje kolin Katsina’

‘Yan kasuwa a kasuwar baje koli da ke gudana a halin yanzu a babban birnin Jihar Katsina suna ta kwashe kayansu suna fita daga cikinta.

An bude tashar kashe gobara a kasuwar Potiskum

Shugaban Riko na karamar Hukumar Potiskum Alhaji Muhammad Musa Potiskum ya kaddamar da sabuwar tashar kashe gobara ta ‘yan kwana-kwana a karo na farko