China za ta ba Najeriya bashin Dala biliyan 6
Kasar China za ta bai wa Najeriya bashin kimanin Dala biliyan shida, domin inganta tsarin gine-gine da abubuwan more rayuwa a kasar.
Kasuwanci
Kasar China za ta bai wa Najeriya bashin kimanin Dala biliyan shida, domin inganta tsarin gine-gine da abubuwan more rayuwa a kasar.
’Yan kasurwan da ke Kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi da aka fi sani da Kasuwar Sabon Gari a Kano waxanda shagunansu suka qone a gobarar da ta faru a ka
An yi bikin buxe sabuwar kasuwar ’yan lemu ta Mararrabar Gurku, wadda take Qaramar Hukumar Karu a Jihar Nasarawa.
Isa Ali wanda ake kira “Small,” wanda saboda karamin jikinsa aka lakaba masa wannan suna lokacin da ya fara koyon aikin yin walda yana da shekar
Minista a Ma’aikatar Man Fetur ta kasa Dokta Ibe Kachikwu, ya bayyana cewa za a ci gaba da samun dogayen layuka a gidajen har karshen watan Mayu kuma