Kasuwanci

Kasuwanci

Kasuwar wayar iPhone na tangal-tangal

A ranar Talatar da ta gabata ne Kamfanin Apple ya ba da sanarwar cewa kasuwarsa ta fadi ta fuskar sayar da wayar iphone a karshen shekarar 2015, sakam

kasashe 10 ne za su halarci Kasuwar Duniya ta Kaduna

Aminiya: Yaushe ne za a fara gudanar da bikin baje kolin Kasuwar Duniya ta Kaduna na bana?A yanzu mun kammala shirye-shirye tsaf don gudanar da kasuwa

‘kananan masana’antu ne tushen bunkasar tattalin arzikin kasa’

Shugaban Kamfanin Samar da Ruwan Leda na IMG wato Pure Water, Alhaji Idris Musa Garki ya bayyana cewa kafa kananan masana’antu zai kara bude hanyoyin

Abin da ya sa ayaba take arha a Abuja

Ayaba tana daya daga cikin kayan marmarin da ta fi kowane arha a Babban Birnin Tarayya Abuja. Aminiya ta yi rahoton musamman kan dalilin hakan. Wani a

Gobara ta yi barna a kasuwar Yola da Lafiya

A safiyar Litinin ne gobara ta tashi a kasuwar garin Yola wanda ta cinye dukiya  mai yawa.Rahotanni sun bayyana cewa ba a taba samun irin wannan