Kasuwanci

Kasuwanci

Takaddama ta barke a kan sauya kasuwar shanu a Neja

Makiyaya da masu ruwa da tsaki a harkar kasuwancin shanu a Jihar Neja sun samu kansu a cikin halin tsaka mai wuya sakamakon takaddamar da ta biyo baya

Litar fetur za ta koma Naira 97 a badi – Gwamnati

A ranar Talatar da ta gabata ne Gwamnatin Tarayya ta ce tana shirin fara janye tallafin man fetur daga shekara mai zuwa.Minista a Ma’aikatar Albarkatu

Amurka za ta fara yi wa jirage marasa matuka rajista

Jirage masu sarrafa kansu da kuma wadanda suka mallake su dole ne su yi rajista a kasar Amurka daga ranar Litinin mai zuwa.Duk wani jirgi mai sarrafa

Yadda Ba’amurke yake koyar da harkokin zuba jari a Musulunci

Farfesa Michael McMillen lauya ne wanda yake zagaye duniya yana koyar da harkar zuba jari bisa koyarwar shari’ar Musulunci. Ya tattauna da wakilinmu a

‘Abin da ke ci gaba da haifar da karancin mai’

Mataimakin Shugaban kungiyar Dillalan Mai ta (IPMAN) Abubakar Maigandi dakingari ya ce abin da yake ci gaba da haifar da rashin wadatar man fetur a ka