Kasuwanci

Kasuwanci

Za mu bai wa masu zuba jari cikakken goyon baya – Ganduje

Gwamnan Jihar Kano ya ce gwamnatinsa za ta bai wa masu zuba jarin kasashen ketare cikakken goyon baya domin su zuba jari domin bunkasa kasuwanci a jih

‘Yan kasuwar Jos sun koka da Hukumar Kwastam

Wasu ‘yan kasuwa da ke kasuwanci a Kasuwar ‘Yan Kwalli da ke garin Jos babban birnin Jihar Filato sun bukaci Shugaban Hukumar Kwastam ta kasa Kanar Ha

An hana cin kasuwar dare a Adamawa

A shekaranjiya Laraba ne Gwamnatin Jihar Adamawa ta haramta cin kasuwanni da kuma dafifin jama’a da daddare domin kauce wa hare-haren bama-bamai na ma

MTN ya kasa cimma yarjejeniya da NCC

Hukumar da ke sa ido a kan kamfanonin sadarwa a kasar nan (NCC) ta ki amincewa da ragin kashi 80 cikin 100 na tarar da ta ci kamfanin sadarwa na MTN k

kungiyar Masu Kayan Marmari sun zabi sabbin shugabanni

kungiyar Masu Sayar da Kayan Marmari na yankin Babban Birnin Tarayya Abuja sun zabi sabbin shuganni da za su ja ragamar kungiyar na tsawon shekara hud