Kasuwanci

Kasuwanci

Rikicin shugabanci ya kunno kai a Kasuwar Kwari

Rikicin Shugabanci a Kasuwar Kantin Kwari yana neman raba kasuwar zuwa bangarori biyu, inda wasu ke goyon bayan shugabanni masu ci tare da fatan dorew

Najeriya da Ghana sun cimma yarjejeniya kan iskar Gas

A ranar Talatar da ta gabata ne Kamfanin Mai Fetur na kasa wato (NNPC) ya bayyana cewa ya warware takaddamar da ke tsakaninsa da gwamnatin kasar Ghana

Abin da ya sa kamfanin Twitter zai rage ma’aikata 336

Kamfanin Twitter ya ce zai rage guraben ayyuka 336, na ma’aikatansa a wani bangare na sake yin gyare- gyare ga harkokin kasuwancinsa, kamar yadda kafa

Ana tuhumar kamfanin Apple da satar fasaha

Wakila kamfanin Apple ya biya tarar Dala miliyan 862 bayan da ya kasa samun nasara a gaban wata kotu kan tuhumar da ake yi masa na satar fasaha, kamar

Masu karbar haraji na takura mana – Fatake

Masu fataucin dabbobi da kayan abinci daga yankin Arewacin kasar nan zuwa Kudanci sun koka bisa yadda ake takura musu bisa biyan haraji musamman tsaka