Kasuwanci

Kasuwanci

Kotu ta yanke wa dan Gaddafi hukuncin kisa

A ranar Talatar da ta gabata ne wata kotu a kasar Libya ta yanke hukuncin kisa a kan dan marigayi Muammar Gaddafi, Saif al-Islam da wasu mutane takwas

Israi’la ta aikata ‘laifukan yaki’ a Gaza

A shekaranjiya Laraba ne kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta ce akwai ‘’kwakkwarar shaida’’ da ke cewa kasar Isra’ila ta aikata

An hana mata sanya hijabi a Diffa

A shekaranjiya Laraba ne aka sanar da dokar hana sa hijabi ga mata a Jihar Diffa ta Jamhuriyar Nijar, tun daga yanzu har zuwa wani dan lokaci, kamar y

Yadda dangantaka tsakanin Najeriya da Kamaru take bunkasa

A shekaraniya Laraba ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki na tsawon kwanaki biyu a Kamaru. Ziyarar ta Shugaban Najeriya ta zo ne

Kasuwanci yana bukatar hakuri da juriya – Alhaji Iliyasu

Alhaji Iliyasu Muhammad da ke Kasuwar ‘Yan Kwalabe a garin Jos babban birnin Jihar Filato, shi ne shugaban kungiyar masu sayar da buhun leda a jihar.