Kasuwanci

Kasuwanci

’Yan kasuwa da ke Arewa maso gabas sun bukaci tallafin gwamnati (2)

Mataimakin Shugaban kungiyar ’yan kasuwan yankin Arewa-maso-Gabas Alhaji Arma Ya’u Yahaya ya bukaci gwamnonin yankinsu da su tallafawa ‘yan kasuwa da

Kamfanin Boulos ya yi wa dillalansa albishir

Kamfanin Boulos Enterprises Limited da ya kware wajen hada injinan motoci da babura tare da hadin gwiwar kamfanin kera mota na Suzuki da ke kasar Japa

Abin da ya sa kasuwar hannun jari ke jan kafa

Ga alamu tsammanin da masu zuba jari suka yi na ganin kamun ludayin sabuwar gwamnati shi ne ya janyo hannun jarin kasuwar yake yin tafiyar hawainiya.

’Yan kasuwan Kwari sun bukaci gwamnatin ta shiga tsakaninsu da Kwastam

kungiyar ‘Yan Kasuwar Kantin Kwari a Jihar Kano sun nemi Gwamnatin Tarayya da ta sa baki wajen ganin ta karbo musu kayayyakin sutura da suke sayarwa n

Yadda Najeriya ta ciyo bashin dala biliyan 60 – Ngozi

Aminiya: Wadanne irin nasarori kike ganin kasar nan ta amfana da su a karkashin jagorancinki na ministar kudi? Dokta Ngozi: Da farko ba mu taba buya b