Kasuwanci

Kasuwanci

NNPC zai ci gaba da neman mai a Tafkin Chadi

Kamfanin Mai na kasa wato NNPC ya ce zai ci gaba da binciken neman man fetur Tafkin Chadi saboda yadda ake ci gaba da samun kwanciyar hankali a yankin

Bill Gates zai yi bincike kan mutuwar yara

Hamshakin mai arzikin nan wanda ke da kamfanin Microsoft, Bill Gates, ya bayyana shirinsa na kafa cibiyoyin kiwon lafiya a nahiyar Afirka da kuma Asiy

Najeriya na cin bashi don biyan albashi – Ngozi

Ministar Kudi Dokta Ngozi Okonjo-Iweala, ta ce Gwamnatin Tarayya na cin bashin kudi domin ta biya albashin ma’aikata saboda mummunan halin da tattalin

Yadda taba sigari ta jawo gobarar da ta kone shaguna 200

Shugaban kungiyar Masu Sarrafa Katako reshen Jihar Legas, ya ce karar taba sigari ce jawo gobarar da ta tashi a kasuwar Unguwar Ebute Meta da ke jihar

Jirgin kasan Japan ya kafa tarihin tafiyar Kilomita 603 a sa’a 1

A ranar Talatar da ta gabata ne kasar Japan ta kafa tarihi bayan kammala gwajin wani jirgin kasa wanda ya yi tafiyar Kilomita 603 a cikin sa’a guda ka