Kasuwanci

Kasuwanci

Asusun ajiyar waje na Najeriya ya samu gibin Dala biliyan 2.2

A cikin kasa da kwana 30 asusun ajiyar waje na Najeriya ya samu gibin Dala biliyan 2.2, inda zuwa ranar 19 ga Maris ya zama saura Dala biliyan 32.30 B

Kudin shiga: Najeriya za ta samu raguwar kashi 25 a 2015

Kasancewar man Najeriya ta dogara da man fetur wajen samun kashi 94 cikin 100 na kudin shiga, inda a yanzu kuma farashin man fetur ya yi mummunar fadu

Kamfanin NPDC na samar da gangar mai dubu 205 kowace rana

Ministar Man Fetur Misis Diezani Alison-Madueke ta bayyana cewa a yanzu Kamfanin Mai na NPDC na samar da gangar danyen mai dubu 205, 007 a kowace rana

Gwamnatin tarayya ta rage kashi 50 na kudin wutar lantarki

Gwamnatin Tarayya ta sanar da rage kashi 50 cikin 100 na kudin wutar lantarki. Hukumar da ke kayyade kudin wutar lantarki ta Najeriya a ranar Larabar

Suleiman Yahaya ya zama shugaban kamfanin siminti na Ashaka

Malam Yahaya Suleiman ya zama sabon shugaban kamfanin siminti na Ashaka. Kamfanin Ashakacem kamar yadda aka yi masa rijista a Kasuwar Hannun Jari ta N