Kasuwanci

Kasuwanci

Unileber ya zuba jarin Naira miliyan 90 don daliban sakandare

Kamfanin Unileber Nigeria ya kaddamar da gasar zane-zane don fito da hazakar daliban makarantar sakandare. Shirin wanda aka yi wa lakabi da ‘Unleash Y

Birtaniya za ta kara karfafa huldar kasuwanci da Najeriya

Firayi Ministan Birtaniya Mista Dabid Cameron ya tabbata da kasarsu za ta kara karfafa huldar kasuwanci da Najeriya. Ya bayyana hakan ne a yayin taron

‘Dalilin da ya sa ba za a kara rage farashin mai a Najeriya ba’

Hukumar kayyade Farashin Man Fetur ta kasa (PPPRA) ta ce ba za a rage farashin man fetur kasa da Naira 87 ga kowace lita ba sakamakon yanayin da kasuw

dage zabe ya janyo faduwar darajar Naira da hannayen jari

Darajar Naira da farashin hannayen jari sun fadi a kasuwar canji da kasuwar hannayen jari da bankuna a farkon makon da muke ciki sakamakon dage zaben

Gwamnatin Tarayya ta ba masu burodin rogo bashin biliyan 2

Gwamnatin Tarayya tare da hadin gwiwar Bankin Masana’antu ta bayyana ta ba masu burodin rogo bashin Naira 2.2 don su bunkasa harkarsu.Mutane 174 wadan