Kasuwanci

Kasuwanci

Kasuwanci tsakanin Najeriya da China ya samar da Dala biliyan 18

Jakadan kasar China a Najeriya, Gu diaojie ya ce hada-hadar kasuwanci da ke tsakanin kasarsa da Najeriya daga watan Disamba, 2014 zuwa Fabrairu 2015 t

Ba mu ji dadin tallar da Gwamna Fayose ya sanya ba -Hukumar Kula da Tallace-tallace

Aminiya ta samu tattaunawa da Babban Daraktan Hukumar tallace-tallace na kasa (APCON), Garba Kankarofi jim kadan bayan kamfanin Media Trust masu buga

Bashin da aka ba kamfanonin wutar lantarki ba zai sa a kara kudin wuta ba- Ministan wutar lantarki

Ministan wutar lantarki Farfesa Chinedu Nebo ya ce bashin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba kamfanonin samar da wutar lantarki da kuma rarrabata b

Darajar Naira ta ci gaba da faduwa

Darajar kudin kasar nan wato naira ya ci gaba da faduwa kasa warwas duk da matakan da Babban Bankin Najeriya na kaucewa hakan a farkon makon jiya. Kam

Rage kudin man fetur: Wasu sun yaba wasu sun koka

A yayin da gwamnatin tarayya ta bayyana rage kudin man fetur daga naira 97 zuwa 87 ra’ayin al’ummar Jihar Legas ya rabu gida biyu, inda wasu suka yaba