Kasuwanci

Kasuwanci

Kamfanin eBay zai rage ma’aikatansa

Katafaren kamfanin hada-hadar kasuwanci ta intanet na kasar Amurka, eBay ya na shirin rage ma’aikatansa 2400 a cikin watanni uku na farkon shekarar 20

Kamfanin Samsung ya kaddamar da sabuwar waya

Kamfanin Samsung ya fara sayar da sabuwar wayar da ya bullo da ita mai amfani da manhajar Tizen a kasar Indiya a makon jiya. An fara sayar da wayar Z1

Rage farashin mai zuwa Naira 87 ya yi kadan – Alhaji Iliyasu

Wani dan kasuwa da ke zaune a garin Jos babban birnin Jihar Filato Alhaji Iliyasu Muhammad ya bayyana cewa rage farashin man fetur da gwamnatin tarayy

Kwastam ta samu biliyan 15 a Jihohin Osun da Oyo a bara

Hukumar hana Fasa kwauri ta kasa wato Kwastom shiyyar jijojin Osun da Oyo ta bayyana samun harajin da ya kai Naira biliyan 15 tsakanin watan Janairu z

Dalilin da Kamfanin sadarwar EE ya caji jama’a fiye da kima

Kamfanin sadarwa na EE ya ce matsalar na’urace ta janyo aka caji masu hulda da shi kudin da ya wuce kima.  Kamfanin mai samar da hanyoyin sadarwa