Kasuwanci

Kasuwanci

Farashin kwandon tumatir ya faɗi daga N10,000 zuwa N1,000 a Gombe

Buhun tattasai ya faɗi daga N40,000, inda yanzu ake sayarwa kan N10,000.

Asarar da muka yi a ambaliyar Borno —’Yan kasuwa

“Duk shagunan da ke Monday Market da Post Office ruwa ya shanye su,” in ji wani dan kasuwa

NNPC bai fara sayen fetur dinmu ba —Matatar Dangote

Ba su gama kulla yarjejeniyar kasuwancin fetur da NNPC ba, ballanana maganar farashi ta taso

Matatar Dangote za ta samar da fetur lita 25m a kullum —NMDPRA

NNPCL ya kamala sa hannu kan yarjejeniyar sayar wa Matatar Dangote da danyen mai a kan farashin Naira

Yadda aka daƙile shirinmu na sayar da buhun siminti N3,500 — BUA

Ba ƙaramin kuɗi diloli suka samu ba a lokacin da muka karya farashin simintin.