Nijeriya ta fitar da yazawa na Naira biliyan 146 cikin wata 6 — NBS
Har yanzu Nijeriya na kan gaba wajen sarrafa yazawa domin ana sarrafa kasa da kashi 10 a nan Nijeriya.
Kasuwanci
Har yanzu Nijeriya na kan gaba wajen sarrafa yazawa domin ana sarrafa kasa da kashi 10 a nan Nijeriya.
Farashin hatsi yana bambanta a tsakanin kasuwannin Arewa.
Dillalai na hasashen farashin kilo 12.5 zai kai N18,000 idan ba a dauki matakan da suka dace ba
An sallami ma’aikata 3,567, masana’antu 313 sun daina aiki a watanni shidan farko na 2023
Hakan na faruwa ne yayin da ake ci gaba da girbin wacce aka noma da daminar bana