Kasuwanci

Kasuwanci

‘Kasuwar hatsi ta Saminaka tana taimakawa wajen bunkasa tattalin arzikin Najeriya’

Kasuwar hatsi ta garin Saminaka da ke Jihar Kaduna ta yi suna wajen gudanar da harkokin saye da sayar da kayayyakin amfanin gona musamman masara a Naj

Faduwar darajar Naira ta jawo wa dangote asarar biliyoyin Naira

Mujallar Forbes da ke Amurka da ta bayyana Alhaji Aliko dangote a matsayin wanda ya fi kowa kudi a Afirka ta ce ya yi asarar Naira biliyan 14 da miliy

‘Yadda muke gudanar da kasuwancin tumatir a Jos’

Kasuwar ’yan tumatur da ke Farar Gada a garin Jos a Jihar Filato, kasuwa ce da ta yi suna a jihar da jihohin da ke makwabtaka da jihar da kuma sauran

Sarrafa Albarkatun Gona: Fata da kirgi (15)

A wannan makon zan yi bayani a kan yadda dan kasuwa zai shiga harkar fata da kirgi a matsayin Babban Dillali. Idan ba a manta ba na raba harkar fata d

Kamfanin bolkswagen zai dawo Najeriya

Bayan shekara fiye da 20 da barin Najeriya kamfanin kera mota na bolkswagen na kasar Jamus yana yunkurin dawo wa Najeriya don ci gaba da harkokinsa.Ma