Kasuwanci

Kasuwanci

Kamfanin Samsung ya kirkiro shirin horar da Injiniyoyi

Kamfanin Samsung na Yammacin Afirka ya kirkiro shirin horar da injiniyoyi a kasar nan. Kamfanin ya bayyana hakan ne a Abuja a ranar Talata a lokacin d

Sarrafa Albarkatun Gona: Fata da kirgi (6)

A yau zan shiga zango na uku na dabarun sayen fata da kirgi. Idan mai karatu na biye da ni zai iya tuna cewa na tsaya a kan farashin fata da kirgi, wa

Kamfanin Hyundai ya hada gwiwa da na Truckmasters

Kamfanin motoci na Hyundai na Najeriya ya zabi kamfanin Truckmasters da ke sarrafa karafa a matsayin daya daga cikin manya dilolinsa. Kamfanin ya bayy

Sarrafa Albarkatun Gona: Fata da kirgi (5)

Zan tashi da bayani a kan dabaru na sayen fata da kirgi a wannan makon, kamar yadda na yi alkawari a makon jiya. A makon na yau zan takaita wadannan d

Kasuwar kaji ta yi sababbin shugabanni

’Yan kasuwar kaji da ke garin Jos babban birnin Jihar Fi sababbin shugabanninsu a makon jiya. Shugabannin  ‘yan kasuwar da aka zaba sun hada da A