Kasuwanci

Kasuwanci

’Yan canji sun koka kan sabon tsarin da Babban Bankin Najeriya ya fitar game da harkokinsu

kungiyar ’Yan Tireda da Canjin Kudi ta Abuja ta koka kan sabon tsarin da Babban BankinNajeriya ya fitar game da harkokinsu.Shugaban kungiyar Alhaji Sa

‘Filato ba za ta bude kasuwar Abuja Market ba saboda dalilan tsaro’

Janar Manajan Hukumar Bunkasa Birnin Jos da Kewaye (JMDB) Birgediya Janar Musa Gambo mai ritaya ya ce Gwamnatin Jihar Filato ba za ta bude kasuwar Abu

Sarrafa Albarkatun Gona: Gyada (2)

Masu karatu sun ja hankalina a kan wani abu da suke gani tamkar tsambare na yi musu a mukalar makon jiya da na yi a kan gyada a wannan filin. Suka ce,

Izala za ta hada kai da ’yan kasuwa don sayar da kayan masarufi a Ramadan

kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa Ikamatis Sunnah (JIBWIS) ta bayyana cewa baya ga kayan masarufi da ta saba karba daga al’umma don ba da su sadaka

Sarrafa Albarkatun Gona: Gyada

A wannan makon zan fara bayanin yadda dan kasuwa zai sarrafa gyada domin sayarwa a kasuwanninmu na gida da na waje. Ita dai gyada ba ta bukatar gabata