Kasuwanci

Kasuwanci

Jibi za a bude kasuwar kayan masarufi don Ramadan a Kaduna

Hadin gwiwar wasu kungiyoyi a Kaduna ya shirya kafa wata kasuwar musamman, wadda za ta samar da kayayyakin masarufi cikin farashi mai sauki albarkacin

An bukaci gwamnati ta bude babbar kasuwar Jos

Yan kasuwar da suke harkokin kasuwanci a babbar kasuwar Jos da aka rufe sakamakon tagwayen bama-baman da suka tashi a kasuwar a kwanakin baya, wanda y

Gwamnatin Kaduna ta raba Keke Napep dubu ga ’yan acaba

A ranar Litinin ne Gwamnatin Jihar Kaduna ta raba wa kungiyar ’yan acaba Keke Napep dubu daya domin inganta harkokin sufuri a fadin jihar.A watan jiya

Sarrafa Albarkatun Gona: Gawayi (5)

A wannan makon ne zan yi zangon karshe a kan makalar gawayi. Idan mai karatu na biye da ni, a makon jiya ne na yi alkawari zan duba dabarar sayen gawa

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ba dangote filin noma rake

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ba Kamfanin dangote Group hekta dubu 2 domin noma rake, sakamakon kokarinsa na kafa kamfanin yin sukari a jihar.Kwashinan Ai