Kasuwanci

Kasuwanci

Gobara ta lamushe dukiya a kasuwar Singa

A karshen makon da ya gabata ne wata gobara ta tashi a kasuwar Singa da ke Kano, inda ta lamushe dinbin dukiya.Shugaban kasuwar  Alhaji Abdul’azi

Sarrafa Albarkatun Gona: Tafarnuwa (3)

A makon da ya gabata na yi bayani a kan iri-iren tafarnuwa da ake samu a kasashen duniya, musamman ma a gida Najeriya, tare da darajarsu, na kuma 

Za a gina kasuwannin zamani 34 a Jihar Katsina

Gwamnatin jahar Katsina za ta gina kasuwannin zamani guda 34 a fadin jahar,inda za a gina guda daya a kowace karamar hukuma, a wuraren da suka dace, b

Sarrafa Albarkatun Gona: Tafarnuwa (2)

Na fara duba harkar saye da sayar da tafarnuwa a kasuwanninmu na gida da na waje, a makon da ya gabata,  a cikin jerin makalun sarrafa albarkatun

Tatsuniya ce cewa karfin arzikin Najeriya ne mafi inganci

A ‘yan kwanakin da suka shige ne aka fitar da wata sanarwa mai ban takaici da dariya a lokaci guda kuma ta yi kama da almara ko tatsuniyar gizo da kok