Kasuwanci

Kasuwanci

Sarrafa Albarkatun Gona: Ridi (3)

A wannan makon ne zan kammala wannan makala ta sarrafa ridi domin sayarwa a kasuwanninmu na cikin gida da na kasashen ketare. Idan ba a manta ba na fa

Jonathan ne ya ba ni umarnin kashe kudin da ake zargina -Sanusi

Dakataccen Gwamnar Babban Bankin Najeriya, Malam Sanusi Lamido Sanusi ya amsa tuhumar da aka yi masa na kashe kudi ba bisa ka’ida ba, inda ya bayyana

Sarrafa Albarkatun Gona: Ridi

A wannan makon zan yi bayani a kan yadda dan kasuwa zai shiga harkar saye da sayar da ridi a kasuwanninmu na gida da na waje. Ridi ba bako ba ne ga ma

Harkar sayar da fara na fuskantar matsala a Kano

daya daga cikin sana’ar da ke ba mutane da yawa abin yi a Kano shi ne sayar da fara. Akwai akalla mutane sama da dubu shida wadanda suka yi rajista da

Sarrafa Albarkatun Gona: Man Kade (Man kadanya) 4

A makon jiya na yi alkawarin zan yi bayanin sayar da kwarar man kade da man kaden kansa ga kamfanoninmu na gida da na waje a wannan makon, da kuma iri