CBN da Bill Gates sun hada hannu don tsoma ’yan Najeriya a harkar kudi
Mista Folashodun Shonubi ya nanata shirin bankin na hada hannu da Gidauniyar BMGF da sauran abokan ci-gaba.
Kasuwanci
Mista Folashodun Shonubi ya nanata shirin bankin na hada hannu da Gidauniyar BMGF da sauran abokan ci-gaba.
Hukumar kare bayanan sirrin masu amfani da intanet ta ƙasa (NDPC), ta ce umarnin da Babban Bankin Ƙasa (CBN) ya bai wa bankuna na neman bayanan soshiy
Kwana biyar bayan dakatar da Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, farashin da bankuna ke bayar da canjin Dala yakan kai N750.
Karin farashin man fetur ya dada dagula al’amura domin ya janyo karancin kayan gwari a kasuwa da hauhawar farashinsu da kuma karancin masu saye
Kafar Daily Trust ta yi watsi da da’awar bankin CBN da ke karyata rahoton kafar kan yadda bankin ya karya darajar Naira zuwa 631 a kan Dala daya