Kasuwanci

Kasuwanci

Dabarun Kasuwanci: Kasafta Ribar Kasuwanci

A wannan makon ne zan cika alkawarin da na yi na duba Dabarar Kasuwanci akan yadda dan kasuwa zai kasafta ribar da ya samu daga tafiyar da harkarsa. K

Dabarun Kasuwanci: Ko ka na biyan kanka kuwa? (2)

Na yi alkawari a makon da ya gabata cewa zan yi karin bayani akan yadda dan kasuwa zai rika biyan kansa albashi daga harkarsa, a wannan makon, sannan

Jonathan ya bukaci a bunkasa harkokin inshora da Takaful a Najeriya

Shugaba Jonathan ya yi alkawarin ganin Gwamnatin Tarayya ta tallafa wa wajen ganin an bunkasa harkokin inshora a Najeriya. A cewarsa, akwai shirin fad

Dabarun Kasuwanci: Ko ka na biyan kanka kuwa?

Zan fara makala akan Dabarun Kasuwanci a wannan makon, kuma zan kwana biyu ina yi, wato kwana biyu irin na Bahaushe, idan Allah Ya so. dan kasuwa zai

Azumi: Farashin kankana ya rubanya na bara

Kankana na daga cikin kayan marmarin da akan yowa rica a kasuwanni ko wuraren da akan sayar da kayan lambu. Don haka masu azumi ke jika makoshinsu da