Jagoranci a harkar kasuwanci (6)
Shawara ta Shida: Tabbatar da an zartar da shawarwarin da aka amince da su.
Kasuwanci
Shawara ta Shida: Tabbatar da an zartar da shawarwarin da aka amince da su.
Zartar da hukuncin da ya zama dole a shugabanci na daya daga cikin ginshikan kasancewar jagora na gari.
Wannan ce makala ta uku a kan jagoranci a harkar kasuwanci inda na ke ba dan kasuwa shawarwari a kan yadda zai tafiyar da al’amuran shugabanci yayin d
Na gabatar da yanayin da dan kasuwa ke iya samun kansa a matsayin shugaba a kan harkarsa ta kasuwanci a matakai daban-daban
dan kasuwa na iya samun kansa a matsayin shugaba a kan harkarsa ta kasuwanci a matakai daban-daban.