Amsoshin masu karatu: Yaushe ya kamata in sayi hannun jari? (5)
A wannan makon ne zan duba bukatar ’yan kasuwa masu sayen hannayen jari domin ajiyar dukiyoyinsu, watau jinsi na uku na ‘yan kasuwa masu sayen hannaye
Kasuwanci
A wannan makon ne zan duba bukatar ’yan kasuwa masu sayen hannayen jari domin ajiyar dukiyoyinsu, watau jinsi na uku na ‘yan kasuwa masu sayen hannaye
Zan tashi da bayani a kan hannayen jarin irin kamfanonin da dan kasuwa da ke jinsin masu sayen hannayen jari su sayar don riba zai saya.
A wannan makon ne zan kammala bayanan saye da sayar da hannayen jari ga jinsinan nan uku na masu sayen hannayen jari da na yi bayaninsu a makonni biyu
Na fara duba tambayoyin da suka jibanci sayen hannun jari a makon da ya gabata, inda na shawrci mai sayen hannun jari a kan ya kasance ya sayi hannun
Zan duba tambayoyin da suka jibanci sayen hannun jari a wannan makon.